turmi
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
m
- (countable) A hollow vessel used to pound, crush, rub, grind or mix ingredients with a pestle (taɓarya; sandar. <> fafaffen itace wnada aka gyara don a dinga daka hatsi ko wani abu a cikinsa, ta hanyar yin amfani da taɓarya.
- Ƙimar yanki mai tsawon yadi shida ko sha biyu, yawanci na atamfa, ko akoko ko shadda, wanda aka ɗaure.
- babban haƙori wanda ake yin tauna da shi
