close
Jump to content

Albasa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Albasa
BERJAYA
Scientific classification
KingdomPlantae
OrderAsparagales (mul) Asparagales
DangiAmaryllidaceae (mul) Amaryllidaceae
TribeAllieae (mul) Allieae
GenusAllium (mul) Allium
jinsi Allium cepa
Linnaeus, 1753
General information
Tsatso albasa da onion juice (en) Fassara
BERJAYA
Albasa.
BERJAYA
Albasa mai lawashi
BERJAYA
kwandon albasa
BERJAYA
BERJAYA
furen albasa
BERJAYA
kashin albasa a wata kasuwa a Nigeria
Furuci
BERJAYA
albasa a kasuwa

Albasa kayan lambu ne da ake amfani Dashi wajen ƙara ɗanɗano a girki. Sannan kuma tana yin kwayar ta ne a ƙasa, kuma ana yin amfani da ita a cikin abubuwa da yawa, na bangaren kayan abinci. Bugu da ƙari albasa tana ƙara sanadari a jikin ɗan adam sosai.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.